Advertisement - 00:52
Details
Bisa labarin abun da ya faru da gaske a wani kauye mai suna "Odela" a kudancin indiya. Wani matashin dan sanda ya kama aikin samun horo a wannan kauye daidai da lokacin da wani bakon lamari ya soma faruwa wanda ya jefa gaba daya kauyen cikin zulumi da kuma zargi.
Team
- Director: Ashok Teja
- Producer: Sampath Nandi
- Cast: Hebah Patel,Pujita Ponnada,Vasishta N. Simha,Sai Ronak
- Genres: Action,Crime,Drama,Mystery & Thriller
- Language: Telugu