Advertisement - 00:52
Details
Yaro ne ya tsunduma cikin duniyar tantiranci tun yana karami domin gujewa talauci, rauni da rashin kima a idon duniya. Ya samu kan shi cikin gwagwarmaya domin neman suna da tabbatar da karfin ikonsa a duniyar muggan mutane.
Team
- Director: Prashanth Neel
- Producer: Vijay Kiragandur
- Cast: Yash,Srinidhi Shetty,Ramachandra Raju,Anant Nag,Achyuth Kumar,Malavika Avinash,B. S. Avinash
- Genres: Action,Crime,Drama
- Language: Kannada