Advertisement - 00:52
Details
Manjo Ajay Krishna, jarumin soja ne da aka tura izuwa Kurnool don taimakawa ahalin abokin aikinsa da ya samu rauni. A cikin wannan tafiya, Ajay ya gano cewa ahalin suna fuskantar barazana daga wani ɗan siyasa dan cin hanci da rashawa. Ajay ya yanke shawarar yaƙi da wannan mugun ɗan siyasa don kare ahalin da kuma tabbatar da adalci.
Team
- Director: Anil Ravipudi
- Producer: Dil Raju,Anil Sunkara,Mahesh Babu
- Cast: Mahesh Babu,Rashmika Mandanna,Vijayashanti,Prakash Raj,Rajendra Prasad
- Genres: Action,Comedy
- Language: Telugu