Advertisement - 00:52
Ya nemi a yi gyara...Amma hakan kuma ya saba wa tsari!
Details
Devara dan kabila ce mai cike da izza hadi da jarumta. Ya farga izuwa gane cewa mutanensa suna kan kuskure, shine yake kokakrin nuna musu ayi daidai. Amma abunda ya biyo bayan haka, ya jefa gaba daya tsauninsu acikin yanayin sauyin tsawon shekaru.
Team
- Director: Koratala Siva
- Producer: Sudhakar Mikkilineni,Kosaraju Harikrishna
- Cast: N. T. Rama Rao Jr.,Saif Ali Khan,Janhvi Kapoor,Prakash Raj,Srikanth,Shine Tom Chacko
- Genres: Action Drama
- Language: Telugu