Advertisement - 00:52
Details
Ci gaba ga "Reshen Bincike", hallau dai Tawagar Dakatar da Kisan Kai wato TDK ta sake cin karo da sabon kalubale na kisan mata da 'yan mata. Hakan ya sa manuniyar zargi akan mutane daban-daban domin gano waye ke aikata wannan ta'asa.
Team
- Director: Sailesh Kolanu
- Producer: Nani,Prashanti Tipirneni
- Cast: Adivi Sesh,Meenakshi Chaudhary,Rao Ramesh,Tanikella Bharani,Komalee Prasad,Maganti Srinath
- Genres: Crime,Thriller,Mystery
- Language: Telugu