Advertisement - 00:52
Bata uzuri, indai akan kaninta ne. Magwaji ya gwada.
Details
Ta shiga tsaka mai wuya a yayin da aka yi wa kanin ta sharri akan laifin da bai aikata ba. Ita kuma tayi tsohon alkawari tun a yaranta cewa babu mai taba mata kani ta kyale shi.
Team
- Director: Vasan Bala
- Producer: Karan Johar,Apoorva Mehta,Alia Bhatt,Shaheen Bhatt,Soumen Mishra
- Cast: Alia Bhatt,Vedang Raina,Manoj Pahwa,Rahul Ravindran
- Genres: Action Thriller
- Language: Hindi