Advertisement - 00:52
Details
Shi manomi ne kuma jami'in bayar da kariya. Yana hidima wa kauyensu kuma yana hidima wa kasarsa, a kwana a tashi son zuciyar 'yan kasuwa ya jefa shi cikin bakin cikin da dole ya tashi tsaye domin daukar fansa.
Team
- Director: K.V. Anand
- Producer: Allirajah Subaskaran
- Cast: Suriya,Mohanlal,Arya,Sayyeshaa,Boman Irani,Samuthirakani
- Genres: Action,Thriller
- Language: Tamil