Advertisement - 00:52
Details
Ya kasance burinsa a rayuwa ya ciyo kyautar zinare wa kasar sa, amma sai ya rasa kuruciyarsa ba tare da cimma hakan ba, sai yace to dan sa zai cika wannan buri nasa, sai kuma ya zamana 'ya'ya mata kawai yake haifa. Karshe sai yayi abinda kowa ke ganin ya saba wa al'ada.
Team
- Director: Nitesh Tiwari
- Producer: Aamir Khan,Kiran Rao,Siddharth Roy Kapur
- Cast: Aamir Khan,Sakshi Tanwar,Fatima Sana Shaikh,Sanya Malhotra,Zaira Wasim,Suhani Bhatnagar,Aparshakti Khurana,Ritvik Sahore
- Genres: Biographical Sports Drama
- Language: Hindi