Advertisement - 00:52
Details
Babban makasudin rayuwarsa shine ya samu kulawa da mai da hankalin mahaifinsa akansa. Wannan muradi nasa ya sanya shi zamowa tamkar dabban da bashi da hankalin rarrabe dacewa da akasin haka.
Team
- Director: Sandeep Reddy Vanga
- Producer: Bhushan Kumar,Krishan Kumar
- Cast: Ranbir Kapoor,Anil Kapoor,Rashmika Mandanna,Bobby Deol,Triptii Dimri
- Genres: Action,Crime,Drama
- Language: Hindi